RFI gidan rediyon Faransa ne da ke magana da harshen Faransanci da wasu harsuna 12*. Hedikwatar rediyon tana birnin Paris mai kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 400 a sassan duniya. RFI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya. RFI na saduwa da masu saurare kusan miliyan 400 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane miliyan 10 ke ziyartar RFI a wata.
*Faransanci, Ingilishi, Kambodiyanci, Harshen China, Sifaniyanci, Swahili, Harshen Farisa, Fotuganci, Harshen Brazil, Harshen Romaniya, Rashanci, Harshen Vietnam ... read more
Welcome to the new Streamitter website. We have improved the online radio experience for you. Enjoy listening to thousands of radios all over the world.
  2004 - 2025 Streamitter.com